This is how you secure consistent payout on prop firm without any issue arising.
1. Don’t risk more than 3% per trade
2. Don’t allow your margin go above 40%
3. Don’t trade GOLD
4. Don’t trade GOLD
5. Don’t trade GOLD
6. Don’t take more than 5 trades per day.
YADDA ZAKA GYARA ACCOUNT DINKA DOMIN KAJA HANKALIN PROJETS A WEB3
(Repost)
Wasu daga cikinku suna da ilimi sosai – amma ba a ganin su. Me yasa?
❌ Bio dinku babu crypto identity
❌ Babu pinned post mai bada hint akan abinda kuke yi
❌ Profile picture naka baya da credibility
❌ Babu sauƙin gano abinda kake yi a timeline dinka
❌ Baka Following wanda ya Kamata kayi follow
✅ Idan har kana son projects su dauke ka serious or even mutanen da kake tare dasu…
Akwai bukatar ka Gyara account dinka kamar haka:
1. Saka bio mai kalmomi masu bayyana kai wanene (e.g. Web3 Educator | Hausa Content | Airdrop Hunter) da sauransu dai base on your expertise
2. Yi pinned post da yake nuna aikin da kayi ko abinda kake yi
3. Saka profile pic mai Credibility
4. Ka fara rubuce-rubuce masu amfani, ba zallar retweets kawai ba
Yanzu Mece Dabarar?
Ka dinga posting akan wani abu 1 haka ko 2 koda sau daya ko biyu a rana – amma ya zama naka, Kuma ya zama helpful.
Idan don Projects kakeyi To suna kallo,kuma suna ganinka. Hakan zai iya baka damar samun aiki cikin sauki sakamakon clean profile and good PoW daka samar.
👉 Follow @CreativityEngr
👉 Like and Retweet if you want the next Web3 Tips
#Web3Hausa@LABtrade_#CryptoTips@VeloraDEX#HausaCrypto
QUICK ALPHA 🔥
IDAN KANA SON SAMUN WEB3 JOB DA WURI - Yi Waɗannan Abubuwan 👇
Kayi Branding Profile dinka ya zama very Unique.
Ka San irin Abubuwan da zaka dinga Posting a TL naka.
Ka Zama Very Active, engaged and updated
Ka Tabbata kana undergoing a Research akai-akai
Ka tabbata kana exploring Opportunities
Ka tabbatar kana showing up Daily no matter what
Sai Abu na karshe; Ka tabbata kayi following ɗin👉 @CreativityEngr
Tare da Sauran Top Hausa/English Creators Namu kamar irinsu @Yusi0x@Uthmankhan0@jrgorings da sauransu da dama (can't be mentioned All), Domin samun ingantaccen Web3 Insights, informations and job offers.
Duka Abubuwan dana zayyana a sama Na taɓa Yin Rubutu akansu, Amma Zamuyi Updating Mu sake zuwa da bayani Akansu domin a fahimta sosai insha Allah. Idan ya zamana kayi ticking all of that boxes, insha Allahu Aiki har inda kake sai yazo, You only need to give it a bit of time.
If you found it helpful
👉 Like and Retweet for others.
👉 Check profile for older Posts You Missed!
#Web3job#Opportunities#Tips@VeloraDex@LABtrade_
YADDA ZAKA RIKA SAMUN REPLY DAGA PROJECTS DOMIN SAMUN AIKI!
A yau zamuyi Bayani akan irin kura-kurai da wasu daga cikin masu neman aiki sukeyi, da kuma yadda zasu gyara wannan kuskure har su samu dacewa.
Like, Retweet and Bookmark.👍
Wato Abinda yake faruwa, zaka ga sau tari kanata zuwa DMs din Projects da dama, Amma Baka samun Reply ko 1, wasu ma sedai suyi Blocking naka.
(Mistake)
Kuskuren da kakeyi shine;
Ba Lallai kana tsayawa ka tace (scanning) project wanda ya kamata kayiwa Dm da wanda bai kamata ba,
Kamar yaya?
Misali Ace Kana a matsayin mini KOL ko graphic designer, Aikin ka samar da visibility ko Designings ga Project. Daka tashi neman aiki sai kaje ka samu project daya sanu ko ya fara sanuwa sosai misali; @VeloraDEX, @LABtrade_ etc. Sai kayi musu DM akan kai growth Strategist ne, zaka taimaka musu su samu Visibility.😆
A yadda dai suka sanun nan suke da followers dayawa kai kuma naka kaɗan, kaga ba tayadda zasu saurare ka. Saboda bakuyi matching dasu ba. Sun fika sanuwa taya zaka taimaka musu?
To wannan shine kuskuren da wasu sukeyi, :- tunkarar project da abinda basa buqatar sa.
(Solution)
Yadda zaka gyara ko kaucewa wannan mistake shine; Ka dinga kokarin nemo project daidai da Capacity dinka, wato daidai da skill da ƙwarewar ka. Ka kuma tabbatar Project da zaka tunkara suna buƙatar abinda zaka je musu dashi.
Zaka iya amfani da @DefiLlama, @dexscreener, @coingecko da sauran Crypto Data Aggregators Apps, Wajen samo sabbin Projects Wanda basu sanu ba ko basu da kwararrun ma'aikata.
NOTE: Duka zaka iya bin wannan hanyar still kaga baka samu reply ba, hakan ba matsala bane ka Cigaba da tutturawa dayawa, wataran za’a dace.
Wasu Project din basa son reply ɗin ne, wasu kuma message ɗin naka ne basa gani saboda a spam yaje musu, sakamakon baka da Blue tick wato X premium.
Sai a karshe kuma; Babban Abu mafi muhimmanci shine Ka Tabbatar Kana da proof of Work/experience na Aikin da kake Nema, domin a gaskiya Rashinsa yana bada matsala wajen samun Aiki, yarda ko gina connection.
If you found it helpful
👉 follow @CreativityEngr to get more and more about Web3!
👉 Like and Retweet for others.
👉 Check profile for older Posts You Missed!
A new week.
Ask yourself: “What skill can I learn that will be useful in Web3?”
I’ll give you ideas, tips, and entertainment to make it easy.
#Web3Growth#CryptoJobs
684 Followers 3K FollowingWeb3 KOL | Hunting Alpha in Web3 | Content Writer | Community & Social Media Manager | Trades & Observes Critically. *NEVER GIVE UP* BETTER DAYS AHEAD.
0 Followers 59 FollowingAt Freshosoft, we specialize in developing cutting-edge software products and services that deliver comprehensive communication and information solutions.
923 Followers 6K FollowingChildren In Need Organization is operating in deprived communities in Sierra Leone,with a flagship program focusing on education to support vulnerable children.
614 Followers 3K FollowingGod first 🙏
Prophet Muhammad (S-A-W) 💖
💯 proudly Muslim 🕋 🕌
💗Mom & Dad💗
My family 👪 💕 Real Madrid fans 💗
Tktk,IG@kaahameed,Fcbk@Khamis Aminu Abdulhami
1K Followers 1K FollowingALLAH is the Creator,but not created.
Content Creator,Graphic Designer,Crypto trader,web3 Enthusiast,Motivator and Market Analyst.
2K Followers 1K FollowingContent writer I Degen Trader I Ambassadorship I Moderator I KOL l Airdrop Hunter || contributor @Dmailofficial and @ston_fi DM for collabs
7K Followers 7K Following| Marketer| Content writer| Motivational Contents| | FACTS & LIFE | Latest News Update | Die Hard Manchester United Fan 🟥 | Green Minded ☘️|
834 Followers 887 FollowingYour trusted iPhone plug 💯 New/UK used |warranty | fast delivery DM for best price I’m that person that you always admire 🇳🇬🇬🇧
67K Followers 271 FollowingMacro Trader | Fundamentals & Liquidity | i explain why markets move, not just where | Founder, TS Academy YouTube: https://t.co/UYo1edfhCz
1.3M Followers 62 Followingअनलाइनखबर डटकमको अफिसियल ट्वीटर ह्यान्डिल
Official Twitter handle of https://t.co/JTUxPiOwoM |
Follow @OnlineKhabar_En for the news in English.
531K Followers 139 FollowingMember of House of Representatives, Nepal
Chairperson - Rastriya Swatantra Party,
Former Deputy Prime Minister & Home Minister
452K Followers 0 FollowingPrime Minister of Nepal,
Ex Mayor of Kathmandu Metropolitan,
Rapper, Structural Engineer,
Contact Us: 1111, [email protected]
5K Followers 6K FollowingInvestment
Earning
Discipline
Patient
Consistently
Financial market
Knowledge
Follow For Regular market analysis and for making money together
7K Followers 2K Following19| Ex trader| June 22 is my birthday🥹💃🏽| The girl @kingFtpFx followed back and sent 100k naira 😭💃🏽| Partner with @headway_world| Sign up now👇👇
304 Followers 161 FollowingPOLITICIAN|MOTIVATIONAL SPEAKER| MEMBER @OfficialAPCng MENTOR,BOSS AT VICE PRESIDENT FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA🇳🇬 GCON @kashimSM
97K Followers 8 FollowingEmpowering Nigerian students by providing interest-free loans for accessible higher education. Breaking financial barriers to learning.
5K Followers 7K FollowingHomegrown Homestead Architect learning this WEB-3 Thang
@DeadDucks_NFT X https://t.co/VUJh5VjmbA
Hail X @Solgodsnfts
Send X @Nuddies_
998 Followers 910 FollowingWeb3 contents creator📝| B.Eng civil |Community builder | Exploring crypto together | Passionate about online opportunities and digital growth| DM for collabs