Muhammad Aminu Ibrahim @ibrahim_daurawa
Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa | Islamic Scholar | Marriage Counselor | Peace Ambassador | daurawa.net Nigeria Joined October 2020-
Tweets233
-
Followers13K
-
Following7
-
Likes30
Muna Godiya ga yan uwa dalibai mabiya Tasharmu ta YouTube, wanda suka karrama Babban Malaminmu da Lambar yabo sakamakon shirye-shirye masu amfanar da al'umma da kuma ilmantarwa inda Malamin Namu yake da mabiya akalla 111,000 a Tasharmu dake manhajar. #youtubeplaybutton
Live !!! Live !!! Live !!! Ramadan 10 Tafsir | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa { Hafizahullah } Masallaci: Mai Unguwa Doma Unguwa: Jekada Fari, Gombe 09 Ramadan 1445 AH 19 March 2024 Suratul Baƙara Aya ta 233. youtube.com/live/9B-nPP037…
Falalar Ciyarwa A Watan Azumi
Kwamandan na Hisbah ya kuma faɗa wa BBC cewa za su fito da wani tsari mai suna 'Na Tuba', don koya wa waɗanɗa suka tuba daga baɗalar sana'a da kuma ba su jari.
A Yau 20-Sha'ban 1445 / 01-03-2024 Ni Muhammad Aminu Ibrahim Na ajiye Mukamina Na Kwamandan Hisbah Board Kano. Ina yiwa Mai Girma Gwamna da Al'umma Jihar Kano da ma Nigeria fatan alkhairi.
JINJINA GA DAKARUN HISBAH AIKI YANA KYAU, YADDA AKE ƁOYE GIYA DA KAYAN MAYE A CIKIN LEMAN KWALBA.
Tattaunawa ta Musamman da Kwamanda Janar na Hukumar Hisbah Board
Hisbah Ta Aike da Murja Kunya Gidan Gyaran Hali | Hisbah Board Kano
Live !!! Live !!! Live !!! Jami'u Mutun At-Tauhid Wal Akidah: 34 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Majlis: Abubakar Hussain Fagge Unguwa: Fagge 29 Rajab 1445 AH 09 February 2024 youtube.com/live/nHZrSZCZK…
Ziyarar Girmamawa Ga Khalifa Sarki
Jinjina ga Dakarun Hisbah domin fasa Barasa da suka aiwatar bisa sahalewar kotu
KAYAN AURE DA AKA YIWA MARAYU A WAJAN AURAN GATA DA MARASA ƘARFI NA JIHAR KEBBI
MUN ZO JAHAR KEBBI DOMIN GUDANAR DA AURAN GATA NA MARAYU GUDA DARI UKU TARE DA BASU JARI WANDA MAI GIRMA GWABNA ZAI GABATAR GOBE 28/1/2024 1. GWABNA DR NASIRU IDRIS 2 TSOHON MATAIMAKIN GWABNA JARMAN ARGUNGU 3. PROF MANSUR ISA YALWA 4. IMAM AMINU IBRAHIM DAURAWA.
Ina Mahaddata Mata Marayu Ga Garabasa
Live !!! Live !!! Live !!! Live !!! Fassarar Khutbah : | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa {Hafizahullah} Masallaci: Alh. Musa Kwankwaso Unguwa: Miller Road, Kano 08 Rajab 1444 AH 19 January 2024 youtube.com/live/UxxaAcrgI…
Abba Gida-Gida: Fatan Alkhairi da Kuma Nasiha
Wani Masoyinmu ya Taso Takanas ta Kano Daga Jihar Zamfara Domin Rera Mana Kasidar da ya Rubuta Mana cikin Harshen Fulatanci.
I Z A L A @el_uthmaan
388K Followers 15K Following A Duk Lokacin Da Labarin Mutuwa Na Yazo Muku, Ku Yafe Min, Sannan Kuyi Min Addu'ar Rahama🙏. (Founder/CEO Almaniya Collection). DM For Adverts!Gumsu Sani Abacha. @G_sparking
219K Followers 1K Following Daughter of a four star General⭐⭐⭐⭐#sagesseAbdulrashid Adamu @Abdulrashi696
0 Followers 5 FollowingAbdullahi @Abdullahi134420
1 Followers 56 FollowingMae ßarca @inuwaabbauba
205 Followers 2K Following Welcome to Inuwa Abba Uba, a person with unique personality official Twitter Account. Student of History, Barcelona💙❤️ Fan, World Explorer🛫🛥️🌎 🏞️🏝️Umar Musa @MusaUmar1644661
3 Followers 59 FollowingAbdullahi Bilyamin @AbdullahiB89
21 Followers 241 Followingnafisa ibrahim adam @nafisaibrahima5
0 Followers 29 FollowingMuhammad Umar Danama @danama_umar
2 Followers 84 FollowingHarisu buhari @BuhariHari55964
10 Followers 132 FollowingSansirated @Sansirated
3K Followers 2K Following Engineer, Husband, Entrepreneur and Rossonero❤️🖤 My Opinion!Abdurrahim Mahmud Bag.. @mabagudu22
4 Followers 18 Followingصدقة جارية �.. @anon_sadaqah
3 Followers 28 Following Please retweet for wider reach. جزاكم الله خير الجزاءMUSTAPHA YUNUS @MUSTAPH94425009
0 Followers 6 FollowingSabr🌼🌷AUM @AishaUmarMoham2
80 Followers 261 FollowingIbrahim Sulaiman @IbrahimSul13871
6 Followers 124 FollowingIbrahim Umar @IbrahimUma55016
1K Followers 5K Following Community health and public health is our concerns. We are ready to provide an accurate support to the entire populace. We wish everyone staying in healthier.Mus'ab Mahmud @ab_mus14270
2 Followers 89 FollowingKhamees Muhammad @KhameesMuhamm11
2 Followers 125 FollowingAisha Abubakar @eesher__momi
0 Followers 3 Following Allah first☝🏻|| Proudly Muslimahh ❤️|| Daddy's gurl😍🌹|| كُلُّ نَفْسٍ ذَآئِقَةُ الْمَوْت😞🙏Abubakar Serdeeq @iam_serdeeq
58 Followers 200 FollowingRabiu Saleh Kazaure @Rabiusalehkzr
6 Followers 96 FollowingMuhammad Naabba @muhammadNaabba_
3 Followers 71 FollowingMR Aleeyou @MrAleeyou47953
0 Followers 147 Following i love my mother and I proud with be a Muslim and I love my nation i like my work and I want to marry girl who have education like. Islam and boko. @5NFGH
1 Followers 439 FollowingRabiat Abdullahi @RabiatAbdu15467
2 Followers 18 FollowingAudou @__Abdussamad
231 Followers 288 Following |Upcoming Architect in sha Allah 👷♂️| |Entrepreneur💰| |football ⚽️|Kabeer Mahmoud @KabeerMahm17442
0 Followers 9 FollowingHusseini Safianu @S_Husseini9
161 Followers 4K FollowingYh Legend @legend_yh62832
16 Followers 67 Following Yahya zubaeer was born in 2003 Nigeria is my countrytrust member @DYankatsare
3 Followers 43 FollowingAisha suleiman @aisha_sule99701
0 Followers 21 FollowingSadeeq Basheer wurno @SadeeqWurn52678
1 Followers 44 FollowingAbdulhamid Daniya ibr.. @Abdouldaniya
3 Followers 87 FollowingArewa Crypto Guy 🇳.. @ibhas1
2K Followers 2K Following Promoting financial freedom for all Arewa Youths|| #Crypto, #Cryptocurrency, #Airdrops, #Mining #Blockchain, #Web3, #NFT, #Bitcon, #Altcoin Retweet ≠EndorsementOppicial Yahya muhama.. @Oppiciayhy0279
1 Followers 132 FollowingAsiya Aminu Abubakar @AAbubakar1781
0 Followers 6 FollowingHadiza Salihu @HadizaSali83503
0 Followers 32 FollowingIsyaku Abubakar @Isyakukarayee
1 Followers 10 FollowingAK Umar @AKUmar660896293
0 Followers 36 FollowingAhmad Aliyyu Ahmad @Binaliyyu51904
1 Followers 70 FollowingJameela Muhammad Sadi.. @SadisuJameela
45 Followers 125 FollowingBBC News Hausa @bbchausa
2.3M Followers 46 Following BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarkuProf. Isa Ali Ibrahim.. @ProfIsaPantami
973K Followers 987 Following Professor of #Cybersecurity, FUTO | Nigeria's 1st Ever Minister of Digital Economy | Univ Chancellor | 1st African FCIIS | Chair #WSIS 22 | 4th DG NITDA| PhD UKAssim Alhakeem @Assimalhakeem
521K Followers 0 Following A Muslim from the land of Islam, trying my best to enlighten people about Islam.Faris Al Hammadi @FarisHammadi
75K Followers 552 Following I talk about Islam | A student of knowledge | Unite on the truthPremium @premium
798K Followers 1 Following Subscribe to get your blue checkmark, no ads in For You, custom navigation, long videos, 25k+ character long posts, bookmark folders and more.@ibrahim_daurawa Wishing you 1m+ ahead for the golden one ✨
Allah ya sakawa Sheikh daurawa da mafificin Alkhairi. Drop all those Arewa24 drama series and hold tight to the Kundin tarihi series. It’s the one that’ll benefit you in this world and the next. Follow live on Sheikh @ibrahim_daurawa ‘s Twitter page. May we all benefit from it
@ibrahim_daurawa Allah ya kara yarda agaresu, Allah ya saka maka da Alkhairi
@ibrahim_daurawa Mallam pls a cigaba da yi mana kundin tarihi, muna amfanuwa sosai. In anje makkah ma ayimana dayawa. Allah yasaka da alheri ameen
@ibrahim_daurawa Allahu Akbar. There's nothing I love much more than my beloved prophet. Sallalahu alaihi wasallam. Allah ya qara mana son manzon Allah SAW
@ibrahim_daurawa Masha Allah. Allah ya karama malam lafiya da nisan kwana Alfarma Annabi Muhammad S.A.W 👏
@ibrahim_daurawa Allah ya saka da alheri ya kara ilimi....Allah ya karawa malan lpy...Ameen Ameen...🙏💯
@ibrahim_daurawa Lallai musulmi yayi kokari rike addinin sa . Shine gatan sa🤲
@ibrahim_daurawa Masha Allah jazakhumullahu bi khair
Yadda Aka Kafa Musulunci | Kundin Tarihi 4
@ibrahim_daurawa Allah ya saka da alkhairi ya Kara lafiya... Allah ya shi hidimarka ga musulunci👏
@ibrahim_daurawa Allah ya sakawa Malam da Alkhayri! Allah ka bamu ikon zuwa wannan waje....Ameeen!
@ibrahim_daurawa Amin Amin ya rabbi. Allah ya bamu saa ya kuma kara wa Mallam Girma. Jazakallah khairan
@ibrahim_daurawa Gaskiya tarihin annabi akoidadi walahi